iqna

IQNA

yammacin kogin Jordan
IQNA - Falasdinawa na Yammacin Kogin Jordan da Zirin Gaza sun yi murna bayan gudanar da farmakin Alkawarin gaskiya tare da harba makamai masu linzami da jiragen sama marasa matuka na Iran zuwa yankunan da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3490990    Ranar Watsawa : 2024/04/15

Tehran (IQNA) Majiyoyin cikin gida sun ba da rahoton kazamin fada tsakanin Falasdinawa da sojojin mamaya na Isra'ila a birnin Dora da ke kudancin Hebron.
Lambar Labari: 3487930    Ranar Watsawa : 2022/09/29

Tehran (IQNA) Kungiyoyin Hamas da Jihad Islami sun yi Allawadai da harin yahudawan Isra'ila a kan masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3487172    Ranar Watsawa : 2022/04/15

Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas Hazem Qassem ya fada a jiya Talata cewa ‘yan gwagwarmaya a Gaza za su dauki matsayi idan Isra’ila ta wuce jan layi a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487165    Ranar Watsawa : 2022/04/13

Tehran (IQNA) Da safiyar yau Asabar ne dai sojojin Isra'ila su ka sanar da shelanta kai hari a kusa da garin Jenin da kuma a cikin sansanonin Palasdinawa ‘ yan gudun hijira da kuma garin Barqin.
Lambar Labari: 3487146    Ranar Watsawa : 2022/04/09

Tehran (IQNA) an gudanar da jerin wano a Italiya  domin nuna adawa da shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484954    Ranar Watsawa : 2020/07/05

Tehran (IQNA) al'ummar falastinu suna gudanar da gangamia yau domin nuna rashin amincewa da shirin Isra'ila na mamaye yammacin kogin Jordan .
Lambar Labari: 3484942    Ranar Watsawa : 2020/07/01

Tehran (IQNA) Tsohuwar ministar harkokin wajen Isra’ila ta yi watsi da shirin mamaye yankunan Falastinawa a yammacin kogin Jordan .
Lambar Labari: 3484934    Ranar Watsawa : 2020/06/27

Tehran (IQNA) wasu kungiyoyin farar hula  aFalastinu sun yi kira zuwa ga haramta kayayyakin Isra’ila a garin Ramallah.
Lambar Labari: 3484927    Ranar Watsawa : 2020/06/25

Tehran (IQNA) ‘yan majalisar kungiyar tarayyar turai sun gargadi Isra’ila dangane da hankoronta na mamaye yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan .
Lambar Labari: 3484925    Ranar Watsawa : 2020/06/24

Tehran (IQNA) shugaban kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ya yi marhabin da gabatar da batun sulhu tsakanin falastinawa.
Lambar Labari: 3484905    Ranar Watsawa : 2020/06/18

Tehran (IQNA) Kungiyar kwatar ‘yancin Falastinawa ta PLO ta yi watsi da dukkanin yarjeniyoyin da ta rattaba a kansu tare da Isra’ila.
Lambar Labari: 3484847    Ranar Watsawa : 2020/05/29

Tehran (IQNA) firayi ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa suna da shirin fara mamaye yankunan yamacin Kogin Jordan daga ranar 1 ga watan Yuli.
Lambar Labari: 3484835    Ranar Watsawa : 2020/05/25